Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Gana da Daliban aka sace kuma aka sake su a Kankara
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da daliban makarantar sakandaren gwamnati ta Kankara, wadanda aka sace kuma aka sake su a ranar Alhamis. Shugaban ya nuna matukar farin cikinsa da sakin yaran
Post a Comment