Shin Ko Talaucine Yasa Ake Kasuwancin Iska A Wasu Garuruwa Na China
A cikin hotuna da kuma lokacin da kuke tafiya zuwa Garuruwa daban-daban na ƙasar Sin wato China, Zaku ga abubuwan al'ajabi da kuma ban mamaki, Sinawa suna ɗauke da manyan buhunhunan leda a bayyane, wanda zawonsa za iya kai 40ft fadi kuwa 20ft, sun dorasu akan kekun ko babura wasu kuma sun daukosu akan kafaɗunsu.
Tabbas China ta kasance kasa mafi kere-kere da kuma fasaha a fadin duniya, Sinawa suna É—aukar iskar gas a cikin irin wannan kwandon. Me yasa suke yin hakan? Yana da haÉ—ari sosai hakika irin wannan safarar iskar gas yana da haÉ—ari sosai. Me zakace dan gane da wannan kasuwanci
Post a Comment