-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Me Yasa Npower Basu Turomin Sakoba Bayan Na Kammala Cikon Npower NEXIT

Me Yasa Npower Basu Turomin Sakoba Bayan Na Kammala Cikon Npower NEXIT

Me Yasa Npower Basu Turomin Sakoba Bayan Na Kammala Cikon Npower NEXIT

Hukumar nan ta NATIONAL SOCIAL INVESTMENT PROGRAMME (NSIP) ta saki labari mai mutukar muhimmanci gameda yadda za’a maganta matsalar da ake fuskanta ta rashin shigowar sako cikin email ga wadanda suka amfana na Npower.

Wadanda zasu amfana  da shirin sune  batch A da da batch B wanda babban bankin kasa (CBN) zata bada rance ta hanyar NEXIT REGISTRATION. Dayawan mutane  sun fara cike wannan shiri amma suna fuskantar matsalar rashin shogowar sako cikin email dinsu (email activation link) da zai basu dama don cigaba da zuba sauran bayanansu.

Hakan yasa hukumar ke umartar wadanda ke da wannan matsala da su tura bayanansu cikin wannan email support@n-sip.gov.ng domin maganta wannan matsalar.

Domin ganin Abubuwan da za’a tura sune dan wannan link din Nexit Portal

0 Response to "Me Yasa Npower Basu Turomin Sakoba Bayan Na Kammala Cikon Npower NEXIT"

Post a Comment