-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hotuna: Bafa Dubai Bace, Wani Kauye Ne A Jahar Yobe

Hotuna: Bafa Dubai Bace, Wani Kauye Ne A Jahar Yobe

Hotuna: Bafa Dubai Bace, Wani Kauye Ne A Jahar Yobe

Tabbas Nigeria ta albarkatu da abubuwa kala-kala tun daga abubuwan more rayuwa har zuwa sinadaren kasa. Kasidar mu ta yau zata kawo muku wasu hotuna da suka bullu a shafukan sada zumunta masu ban al ajabi.

Dubban jama a na ci gaba da mamakin hotunan da wata jaruma ta dauka a wata karamar hukumar mulki dake jahar Yobe da ake kira Tulotulo Village a Yusufari.
0 Response to "Hotuna: Bafa Dubai Bace, Wani Kauye Ne A Jahar Yobe"

Post a Comment