Tsakani Dan Hafsat Idris Da Na Jamila Nagudu Wane Yafi Zama Dan Gaye
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hafsat Idris Tana da da saurayi kyakkyawa, tabbas Hafsat Idris tana daya daga cikin uwaye mata masu matukar kulawa kasancewar ada koyaushe tana fifita yayanta a shafukan sada zumunta. Ta fada a baya cewa 'ya'yanta su ne babbar kadararta.
Jamila Nagudu shahararriyar ‘yar fim din Kannywood ce. Ta yi fina-finai daban-daban na santimantal har zuwa camama. Tana da É—a mai kama da ita, kuma tana ji dashi kamar yadda ta bayyana a shafukan sada zumunci, ita uwa ce kuma a yanzu haka tana wasan kwaikwayo a Kannywood.
Dan-dalin mahawara " KO ME YASA MATAN KANNYWOOD BASA IYA ZAMAN AURE?"
Post a Comment