-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hotunan Soja Mafi Karfi Aduk Nahiyar AFrica Sun Bullu

Hotunan Soja Mafi Karfi Aduk Nahiyar AFrica Sun Bullu

Hotunan Soja Mafi Karfi Aduk Nahiyar AFrica Sun Bullu

Sgt. Raymond Kwaku wanda a yanzu yake aiki da rundunar sojojin kasa a kasar Ghana an nada shi a matsayin soja mafi karfi a duk fadin Afirka. A al'ada, an san sojoji da zafin nama, saboda hakkin su ne kare mutane, da kuma tabbatar da zaman lafiya, da kuma tabbatar da mutane sun kiyaye ka'idojin da suka dace ga kasa.


Sgt. Raymond Kwaku Mutum ne mai son jama'a kuma mai son fara'a, a kullum gurin Raymond shi ne ya ga kansa a filin daga ana baza wuta da abokanin hamayya


An nada Raymond a matsayin soja mafi karfi aduk fadin Afirka, a yanzu haka Raymond ya fito ne daga yankin Kumasi. Kalli karin hotunan shi a kasa.


Me zaka ce dan gane da wannan sojan ghana

0 Response to "Hotunan Soja Mafi Karfi Aduk Nahiyar AFrica Sun Bullu"

Post a Comment