-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Farashi: Me yasa farashin albasa yayi tashin gwauron zabi a duk fadin Najeriya

Farashi: Me yasa farashin albasa yayi tashin gwauron zabi a duk fadin Najeriya

Farashi: Me yasa farashin albasa yayi tashin gwauron zabi a duk fadin Najeriya

Farashin buhun albasa ya tashi sama da kashi 200 cikin 100 a wurare da yawa musamman a kudancin kasar Najeriya




Wani Babban dillalin albasa a kasuwar Dei-Dei dake Abuja Babbar birnin jaha, ya bayyana mana cewa buhun albasa wanda ada ake sayar da shi kan kudi N15,000 a yanzu ya kai kimanin N40,000 zuwa N42,000. - Mallam Lawal

Saidu Baba, wanda ke sana’ar gwari a kasuwar Ose da ke Onitsha, Jihar Anambra, ya alakanta tsadar Albasa da ambaliyarda aka samu a arewacin kasar da kuma chanjin hamada, zanga-zangar Endsars. 

Acewarsa, farashin ya tashi daga N22,000 zuwa N70,000 a yanzu haka, Bincike ya kuma nuna cewa a jihar Ondo buhun albasa wanda ada ake sayar da shi kan N20,000 yanzu yatashi zuwa N62,000.

A kasuwar Farin-Gada da ke Jos, Jihar Filato, buhun albasa wada ada ake sayarwa a kan N17,000 kafin zanga-zangar "Endsars" yanzu farashinsa yatashi zuwa N60,000.

0 Response to "Farashi: Me yasa farashin albasa yayi tashin gwauron zabi a duk fadin Najeriya"

Post a Comment