-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

ALBASHI: Shin Kun San Cewa Albashin Donald Trump Yayi Sau 10 din Albashin Buhari

ALBASHI: Shin Kun San Cewa Albashin Donald Trump Yayi Sau 10 din Albashin Buhari

ALBASHI: Shin Kun San Cewa Albashin Donald Trump Yayi Sau 10 din Albashin Buhari 

A halin yanzu, kafofin watsa labaru sun mayarda hankali ne kan zaben Amurka, hakan yasamu asali ne kasan tuwar kasar murka ita ce ƙasa mafi ƙarfi a duniya. hakan ya bawa shugaban kasar amurka damar zama shugaban kasa mafi iko a duniya. 

Amma ka san ko nawa ake biyansa? 

A kowace shekara, ana biyan shugaban Amurka dala 400,000 a matsayin albashi. 

Indan ka mayarda kudin zuwa naira, ana biyan shugaban kasar Amurka zunzurutun kudi #152,000,000 (Naira Miliyan Dari da Hamsin da biyu). 

Shugaban kasar nigeria kuwa ana biyanshi albashin zunzurutun kudi - #14,000,000 (Naira Miliyan goma sha huɗu).

0 Response to "ALBASHI: Shin Kun San Cewa Albashin Donald Trump Yayi Sau 10 din Albashin Buhari"

Post a Comment