-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abin kunya: Tsoho Dan Shekara 70 Yayiwa Jikanyarsa Cikin Shege

Abin kunya: Tsoho Dan Shekara 70 Yayiwa Jikanyarsa Cikin Shege

Abin kunya: Tsoho Dan Shekara 70 Yayiwa Jikanyarsa Cikin Shege 

Yansandan jihar Ogun sun kama wani tsoho Hunsu Sunday, mai shekara 70 a Duniya bisa zargin dirka wa jikanyarsa mai shekara 15 cikin gaba da fatiha. 

Kakakin hukumar yansandan jihar Ogun Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar Iamarin. Ya ce yan uwan yarinyar ne suka shigar da kara wajen yansanda a Ado-Odo.  

Ya ce tsohon yana zaune ne tare da yarinyar tun bayan mutuwar mahaiflyarta.  Yansanda na gudanar da bincike, kuma za su gurfanar da tsoho gaban Kotu a cewar Oyetemi.

0 Response to "Abin kunya: Tsoho Dan Shekara 70 Yayiwa Jikanyarsa Cikin Shege"

Post a Comment