-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

 Mahimmancin Samun Masoyi Nagari

Mahimmancin Samun Masoyi Nagari

 Mahimmancin Samun Masoyi Nagari.

Muhimmi na farko shine godiya agurin ubangi , don duk macenda tasamu masoyi nagari tayi dace,sannn kuma Abu na biyu shine masoyi na gari abunso ne ga kowane mahaluki Wanda yasan kanshi , inason mutum ya kasance nagari mai kyawawan hali , inason kwaikwayo da haka amma nakasa , kuma masoyi nagari kamar aljanna

r duniyane agurin mutum , kumani a tunani na samun masoyi na gari shine  samun komai arayuwa  , don idan Allah ya kaddari aurenku kahuta xakaji dadi sose ta gefen xamantakewar aure, Wanda kowa ke fafan samu , ni bansan saboda me kayimin tambayrba donni naksa baka amsar ma saboda ina amsawa ina tuaninnn yanda kayimin maganar Muhammanci masoyi nagari. Shine xae inganta rayiwarka sosae fiyeda yanda ake tsammani Amma ba samun nagarinba mai tsoron Allah da hakuri , da saninn ya kamata , da tausayi, da kamala, da  adalci , da kwatanta kiyaye dokokin Allah , Wanda ze saka ahanyar aljanna ba wuta ba.Wannn shine cikakken mutum nagari.


*DAFAFFEN KWAI MAI DADI*


*Ingredients*

 • _kwai_
 • _Albasa_
 • _Attarugu_
 • _curry_
 • _Maggi_


*Method*

_Zaki fasa kwanki ta samansa amma fasawar karama ki zazzage kwan ki yanka attarugu ,albasa,curry da maggi saiki saiki juyasu sannan ki mayardasu cikin kwansonsu kisa soletif ki nadesu kizuba su atukunya idan ya dahu daiki 6are saikici_


*MIYAR HANTA*


*Ingredients*

 •  _Attaruhu_
 • _Albasa_
 •  _Tafarnuwa_
 •  _Danyar citta_
 •  _Curry_
 •  _Mai_
 •  _Maggi_


*Method*

_Zaki wanke hantar ki yankata kanana ki sa a tukunya ki dafa da_

_albasa da citta da magi ki jajjaga_ _attaruhu da albasa da danyar_

_citta da tafarnuwa da mai ki zuba akai idan hantar ta dahu kiyi_

_ta juyawa kisa magi da curry da gishiri in tayi ki sauke idan tayi_

_miki kauri zaki iya kara ruwa kan ki sauk


0 Response to " Mahimmancin Samun Masoyi Nagari"

Post a Comment