Hanyoyin Karin Karfin Mazakuta
Wasu mazan suna fama da matsalar karfin mazakuta wannan shafin zamu gayamaku hanyoyinda yakamata kubi don samun sauki amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki
Post a Comment