-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cikakken Bayanin Yadda Ake Rage Kiba Da Tumbi

Cikakken Bayanin Yadda Ake Rage Kiba Da Tumbi

Cikakken Bayanin Yadda Ake Rage Kiba Da Tumbi 


A wannan kasidar zamuyi maku Cikakken Bayanin Yadda ake Rage Kiba Da Tumbi ina kike uwar gida ko Alhaji ka karanta wannan bayani namu tiriyan- tiriyan idan kuma baka gane ba zaka iya yin tambaya a inda aka rubuta comment.

Kafin mu tsundima acikin kasidar bari mu fara da kayan hadi


Kayan Hadi


Kwakwamba

Lemon tsami

Ganyen Na'a na'a

Danyar Citta

Yadda ake hadawa 

Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a yi ta sha a matsayin ruwa.

Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake so.

Tsumin na da matukar inganci.

Dafatar an anfana da wannan.

0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Ake Rage Kiba Da Tumbi"

Post a Comment