-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

CIKAKKEN BAYANIN YADDA AKEYIN ALKAKIN NAMA

CIKAKKEN BAYANIN YADDA AKEYIN ALKAKIN NAMA

CIKAKKEN BAYANIN YADDA AKEYIN ALKAKIN NAMA


 

Ingredients

  1. Nama niqaqqe
  2. Flour
  3. Butter
  4. Baking powder
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Maggie
  8. Salt
  9. Sugar
Zaki tankade flour ki hada da butter ki motse su wuri guda saiki sanya sugar da baking powder saiki kwa6a irin kwa6in meat pie, zaki daura man gyada akan wuta saiki sa albasa ki juye niqaqqen namanki tare da albasa mai yawa kisanya maggie da gishiri da curry kicigaba da juyawa har saikinga ruwan dake fitowa ajikin naman ya tsane saiki juye ki ajeshi a gefe, saiki dauko flour ki murzata saiki dauko naman kina sanyawa acikin flour gefe gefen flour saikin linke saiki linkeshi kamar yadda akeyin alkaki saiki sanya acikin mai bayan yayi zafi saidai zaki rage wutar sai yayi jaaaa saiki tsame.

1 Response to "CIKAKKEN BAYANIN YADDA AKEYIN ALKAKIN NAMA"