-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda ake Fanke

Yadda ake Fanke

*MU KOMA KITCHEN*馃嵐馃嵎馃崡馃嵈馃崝馃構


*FANKE*

*Ingredients*
_Filawa_
_Sugar_
_Yeast_
_Ruwa mai gumi_
_Salt_
*Method*
_Zaki samu flour ki saiki tankade ta saboda kwari saiki sanya sugar da yeast da dan gishiri kadan  ki motsa sosae bayan kin motsa saiki zuba ruwan gumi ki kwaba amma kwabin ya zama mai ruwa ruwa saiki kaishi wajen wuta ko kuma cikin rana domin kwabin flour ki ya tashi bayan ya tashi saiki aza mai kan wuta bayan yayi zafi saiki dinga diba kin soyawa amma kada ki cika wuta pls kiyi hauki @saodert na manta amma gashinan yau zamuci fanken dare馃拑馃徎馃拑馃徎馃榾_

*By;Admin;*


*Aysha Suleiman*
_07066189950_

*Aysha Haruna*
_07062430310_


*MU KOMA KITCHEN*馃嵐馃嵎馃崡馃嵈馃崝馃構

0 Response to "Yadda ake Fanke"

Post a Comment