-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

GYARAN NONO GA BUDURWA

GYARAN NONO GA BUDURWA

GYARAN NONO GA BUDURWA


GYARAN NONO GA BUDURWA
wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu.
Kinemi garin waken soya
Kinemi garin alkama
Kinemi garin zogale
Kinemi garin bawon lemun zaki
Kinemi kunfan maliya
Kinemi da zuma
sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki


DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA
ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu
Kinemi ganyen sabara mai kyau
Kinemi da 'ya'yan alkama suma masu kyau
sai ki rinka nunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka


DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA
AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA
shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa,
saboda shi wannan hadin manya mata ne
Kinemi ya'yan kankana
Kinemi danyar gyada mai kyau
Kinemi dabino
Kinemi alkama
Kinemi garin kumasoriyya
Kinemi ya'yan zogale
sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.


Domin neman karin bayani ko tambaya, shawara ko gaisuwa  mu hadu a WHATSAPP

Shawara: Ina bawa yammata da ma aurata shaawara da su yi amfani da wannan hanyoyin gyara nono don gyaran jikinsu

0 Response to "GYARAN NONO GA BUDURWA"

Post a Comment