Sanarwar Daukar Ma’aikata: An Buɗe Shafin Cike Aikin Data Collection/Enumerator a Gidauniyar Shirin Ci Gaban Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP)
Friday, March 6, 2026
Comment
Sanarwar Daukar Ma’aikata: An Buɗe Shafin Cike Aikin Data Collection/Enumerator a Gidauniyar Shirin Ci Gaban Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP)
Ana sanar da masu sha’awar neman horon aiki (Internship) cewa United Nations Development Programme (UNDP) ta bude gurbin Data Collection and Communication Intern ga dalibai ko wadanda suka kammala karatun jami’a kwanan nan.
Muhimman Bayanai
Wurin aiki: Aiki daga gida (Remote)
Lokacin aiki: Kimanin awa 20 a mako
Tsawon lokaci: Mako 8–10
Ranar rufe nema: 9 ga Maris, 2026
Abubuwan da ake bukata
Dalibin jami’a (musamman Masters ko shekarar karshe ta Bachelor), ko wanda ya kammala karatu cikin shekara guda.
Iya amfani da Word, Excel da PowerPoint.
Kwarewa a rubutu da sadarwa a Turanci.
Yadda ake nema
Masu sha’awar wannan dama su nemi aikin ta shafin hukuma na UNDP: https://estm.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/32015 kafin ranar rufe nema.
0 Response to "Sanarwar Daukar Ma’aikata: An Buɗe Shafin Cike Aikin Data Collection/Enumerator a Gidauniyar Shirin Ci Gaban Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP)"
Post a Comment