Gidauniyar Global Village Healthcare Initiative for Africa (GHIV Africa), wadda take gudanar da ayyukan jinkai da tallafawa al'umma tun shekarar 2014, tana neman kwararrun ma'aikata maza da mata domin cike guraben aiki a fadin Jihar Katsina.
Wannan aiki ne na kwantiragi (short-term contract) na tsawon watanni uku (3), tare da yiwuwar karawa dangane da nuna kwazo.
Wuraren Da Aikin Ya Shafa (Katsina LGAs):
Ana neman ma'aikatan da za su yi aiki a wadannan kananan hukumomi:
Batsari
Danmusa
Dutsinma
Kurfi
Safana
Abubuwan Da Ake Bukata:
Ilimi: Dole ka kasance kana da Degree ko HND.
Kwarewa: Akalla kana da shekaru 3 zuwa 5 kana yin irin wannan aikin.
Guraben Aikin Da Aka Bude Da Hanyar Cikewa:
Nutrition Coordinator (Mai Gudanar da Shirin Abinci Mai Gina Jiki)
👉 Danna Nan Domin Cikewa
Logistics Assistant (Mataimakin Mai Kula da Sufuri da Kaya)
👉 Danna Nan Domin Cikewa
Logistics Officer (Jami’in Kula da Sufuri da Kaya)
👉 Danna Nan Domin Cikewa
AAP Assistant (Mataimakin Mai Tuntuba da Sauraron Al'umma)
👉 Danna Nan Domin Cikewa
Security Assistant (Mataimakin Jami’in Tsaro)
👉 Danna Nan Domin Cikewa
Admin Assistant (Mataimakin Jami’in Gudanarwa)
👉 Danna Nan Domin Cikewa
Hanzarta Cike Naka Yanzu!
Wannan babbar dama ce ga kwararrun da ke zaune a Jihar Katsina ko kuma kusa da wadannan kananan hukumomi. Ku tabbata kun cike bayananku daidai ta hanyoyin (links) da aka bayar a sama.
Kada ku manta ku raba wannan labari ga wasu ‘yan uwa da abokai domin su ma su amfana.
0 Response to "Gidauniyar Global Village Healthcare Initiative for Africa (GHIV Africa) Ta Bude Sabin Guraben Ayyuka"
Post a Comment