-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ga Masu CAC Certificate: A Cike Host Organisation a Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP)

Ga Masu CAC Certificate: A Cike Host Organisation a Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP)

Ga Masu CAC Certificate: A Cike Host Organisation a Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP)

Ina sanar da masu CAC Certificate cewa ku cike matsayin Host Organisation. Gwamnatin Tarayya ta sake buɗe shafin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP), kuma shirin yana tafiya yadda ya kamata.

Shirin NJFP haɗin gwiwa ne tsakanin Gwamnatin Tarayya, Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP), da Tarayyar Turai (EU) domin tallafa wa matasan Najeriya masu digiri.

Idan kana da kasuwanci ko kamfani da aka yi rajista da Corporate Affairs Commission (CAC) kuma har yanzu yana aiki, ka yi ƙoƙari ka cike matsayin Host Organisation a cikin shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme.

Idan aka zaɓi kamfaninka a matsayin Host Organisation, ana sa ran za a riƙa ba da ₦150,000 kowane wata a matsayin allowance ga wanda aka tura ya yi aiki a kamfaninka.

0 Response to "Ga Masu CAC Certificate: A Cike Host Organisation a Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP)"

Post a Comment