-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Gidauniyar Management Trainee Program 2026

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Gidauniyar Management Trainee Program 2026

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Gidauniyar Management Trainee Program 2026

Ana sanar da masu sha’awar aiki cewa an buɗe Management Trainee Program (MTP) 2026 domin ɗaukar sabbin masu digiri don horo da aiki.

Sharuddan Nema

Masu neman wannan dama dole su cika waɗannan sharuɗɗa:

  • Su mallaki digiri (Bachelor’s Degree) da Second Class Upper (2:1) a fannoni kamar:
    Accounting, Banking, Business Administration, Computer Science, Economics, Engineering, Finance, Human Resources, ICT, Law, Statistics, Psychology, Sociology, ko Mass Communication.

  • Shekaru ba su wuce 26 ba (28 ga masu Law ko Masters).

  • Akalla credit 5 a SSCE ciki har da Turanci da Lissafi a zama guda.

  • Dole ne su kammala NYSC kafin neman aikin.

Kwarewar da ake nema

  • Sha’awar yin aiki da ƙwarewa.

  • Iya warware matsaloli da saurin koyon aiki.

  • Iya aiki tare da mutane a ƙungiya.

  • Kyakkyawar iya magana da rubutu.

Yadda Ake Nema

  1. Je zuwa shafin neman aikin.

  2. Cika bayananka na farko.

  3. Za a turo maka email na activation domin ci gaba da rajista.

  4. Bayan kammala rajista, za a yi gajeren online test.

Muhimman Bayanai

  • Ana karɓar aikace-aikace ɗaya kawai daga mutum.

  • Dole a ɗora hoton passport size (20kb).

  • Za a tuntubi wadanda aka zaɓa kawai.

Yadda Zaku Cike 

Domin cike wannan damar latsa shafin yanar gizo dake a kasa
https://gtrecruit.hcp-jobs.com/app-reg/start?rdnx=278331421

0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Gidauniyar Management Trainee Program 2026"

Post a Comment