-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Sanarwa Mai Muhimmanci Ga Wadanda Suka Cike Aiki A Gwamnatin Jahar Sokoto

Sanarwa Mai Muhimmanci Ga Wadanda Suka Cike Aiki A Gwamnatin Jahar Sokoto

Sanarwa Mai Muhimmanci Ga Wadanda Suka Cike Aikin "2025 SOKOTO STATE GOVERNMENT RECRUITMENT EXERCISE"

Muna so mu sanar da daukacin al'ummar da suka cike guraben aiki a gwamnatin Jahar Sokoto cewa an fara tura sakonnin gayyata ta email.

Don Allah ku gaggauta duba akwatunan email dinku domin ganin matakin da aka kai da aikinku. Za ku ga sako daga "GOVERNMENT OF SOKOTO STATE" mai taken "2025 SOKOTO STATE GOVERNMENT RECRUITMENT EXERCISE".

A cikin sakon, za ku ga lambar tantancewa (reference code) da kuma hanyar danna domin buga takardar shaidar shiga jarabawa (examination slip).

DA FATAN ALLAH YA BADA SA'A!

0 Response to "Sanarwa Mai Muhimmanci Ga Wadanda Suka Cike Aiki A Gwamnatin Jahar Sokoto"

Post a Comment