-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata na Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria)

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata na Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria)

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata na Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria)

Malaria Consortium Nigeria tana gayyatar masu sha'awar aiki don cike guraben aiki daban-daban a ayyukanta na yaki da zazzabin cizon sauro a faɗin jihohin Najeriya.

A halin yanzu, an bude gurabun ayyuka kamar haka Project Director, Administrative Officer, State Project Manager, Trustee - Digital Transformation & Governance, Trustee - Fundraising, Trustee - Financial Management, Deputy Director, Strategic Evidence and Learning a jahohi daban daban a fadin kasar

Wannan wata dama ce ta musamman ga duk masu kwazo da kuma sha'awar bayar da gudummawarsu wajen yaki da cutar zazzabin cizon sauro tare da taimakawa al'umma. Ana kira ga masu sha'awa da su gaggauta ziyartar shafin neman aikin mu don cike fom din aiki.

Guraben Aiki da Aka Buɗe:

  1. Project Director

  2. Administrative Officer

  3. State Project Manager

  4. Trustee - Digital Transformation & Governance

  5. Trustee - Fundraising

  6. Trustee - Financial Management

  7. Deputy Director, Strategic Evidence and Learning

Allah yasa mu dace baki daya 

0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata na Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria)"

Post a Comment