-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

TVET Shiri Ne Na Gwamnatin Tarayya A Karkashin Kulawar Federal Ministry Of Education Tare Da Hadin Gwiwar NELFUND Da Kuma Bank Of Industry

TVET Shiri Ne Na Gwamnatin Tarayya A Karkashin Kulawar Federal Ministry Of Education Tare Da Hadin Gwiwar NELFUND Da Kuma Bank Of Industry

TVET UPDATE!!!



TVET Shiri Ne Na Gwamnatin Tarayya A Karkashin Kulawar Federal Ministry Of Education Tare Da Hadin Gwiwar NELFUND Da Kuma Bank Of Industry.


Federal Ministry Education Zasu Kula Da Bangaren Application, Selection, Training Da Kuma Monitoring.


NELFUND Zasu Kula Da Bangaren Biyan Tuition Fee Na Training, Stipends Na Trainers Da Trainees Da Kuma Grant Idan An Gama Training.


Bank Of Industry Zasu Kula Da Bangare Bashi (Loan) Ga Duk Wanda Yake Bukata Bayan An Gama Training.


Tun A Wata Uku (March) Shugaban Kasa Ya Amince Da Fitar Da Naira Billion 120 Domin Shirin TVET.


TETFUND Sun Tura Ma NELFUND Billion 120 Na Shirin TVET Kuma Kudin Na Asusun NELFUND A Yanxu Haka.


An Samu Jinkirin Fara Shirin Domin Har Yanxu Training Centers Basu Gama Zama Ready Ba.


Har Yanxu Ana Approval Na Training Centers Kuma Anayin Hakan Ne Domin Ganin Kowa Ya Samu Sauki A Wajen Yin Training Din.


Babu Wasa Acikin Shirin TVET Domin Shiri Ne Na Federal Ministry Of Education Bana Ministry Of Sports Ba.


Don Haka Ku Kara Hakuri Domin A Yanxu Idan Akace Za'a Fara Approval Na Trainees Applications To Mutane Da Yawa Zasuyi Kuka Domin Za'a Tura Su Yin Training A Gari Mai Nisa.


MU KARA HAKURI.


   Idris Ibrahim Squad

0 Response to "TVET Shiri Ne Na Gwamnatin Tarayya A Karkashin Kulawar Federal Ministry Of Education Tare Da Hadin Gwiwar NELFUND Da Kuma Bank Of Industry"

Post a Comment