
Sabbin Ayyuka da Aka Buɗe a Wannan Wata: Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabon Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Masu Takardun Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D
Sabbin Ayyuka da Aka Buɗe a Wannan Wata: Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabon Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Masu Takardun Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D
Shirin New Incentives wani shiri ne mai muhimmanci da ke tallafawa marasa galihu, musamman wajen kare lafiyar yara da inganta rayuwar al’umma. Shirin yana bayar da rigakafi ga kananan yara tare da tallafi domin shawo kan kalubalen yau da kullum. Ana aiwatar da shirin a wasu jihohin Arewa maso Yammacin Najeriya kamar su: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi.
Kamar yadda muka yi muku alkawari a baya cewa za a bude shafin daukar sabbin ma’aikata, yanzu haka an bude wata dama ta musamman. Duba da wannan cigaba, Haskenews.com.ng ta tattara bayanan ayyukan da aka bude a shafin New Incentives domin saukaka muku samun bayani da kuma sauƙaƙe hanyar yin aiki da wannan gidauniya.
Wannan dama ce ta musamman ga matasa masu neman aiki da ke da sha’awar tallafa wa al’umma, musamman masu takardun shaida kamar haka: Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.
Sabbin Ayyukan da Aka Bude a Shirin New Incentives – Ka Duba Yanzu!
1. Field Officers (Entry-Level) – Bauchi State – Location: Bauchi, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/d0d0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state)
2. Field Officers (Entry-Level) – Gombe State – Location: Gombe, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/3b9f4e6f5f4e-field-officers-entry-level-gombe-state)
3. Field Officers (Entry-Level) – Kaduna State – Location: Kaduna, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/7c2f5e7f6f5e-field-officers-entry-level-kaduna-state)
4. Field Officers – Kano State – Location: Kano, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/8d3g6f8g7g6f-field-officers-kano-state)
5. Field Officers (Entry-Level) – Kebbi State – Location: Kebbi, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/9e4h7g9h8h7g-field-officers-entry-level-kebbi-state)
6. Assistant Field Managers – External Vacancy – Location: Niger, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/af5i8h0i9i8h-assistant-field-managers-external-vacancy)
7. Field Officers (Entry-Level) – Niger State – Location: Niger, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/bg6j9i1j0j9i-field-officers-entry-level-niger-state)
8. Stakeholder Relation Officers – Location: Niger, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/ch7k0j2k1k0j-stakeholder-relation-officers)
9. Assistant Field Managers – Internal Vacancy (Multiple) – Location: Northeast & Northwest, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/di8l1k3l2l1k-assistant-field-managers-internal-vacancy-multiple)
10. Auditors (Internal) – Location: Northeast & Northwest, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/ej9m2l4m3m2l-auditors-internal)
11. Human Resources Officer – Location: Northeast & Northwest, NG (Hybrid: Remote and In Person)
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/fk0n3m5n4n3m-human-resources-officer)
12. Field Officers (Entry-Level) – Sokoto State – Location: Sokoto, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/gl1o4n6o5o4n-field-officers-entry-level-sokoto-state)
13. Field Officers (Entry-Level) – Yobe State – Location: Yobe, NG
Domin Cikewa latsa nan: (https://new-incentives.breezy.hr/p/hm2p5o7p6p5o-field-officers-entry-level-yobe-state)
0 Response to "Sabbin Ayyuka da Aka Buɗe a Wannan Wata: Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabon Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Masu Takardun Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D"
Post a Comment