-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Muhimmin Sako ga Wadanda Suka Cike Aiki a Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS)

Muhimmin Sako ga Wadanda Suka Cike Aiki a Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS)

Muhimmin Sako ga Wadanda Suka Cike Aiki a Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS)

Ana sanar da dukkan wadanda suka nema aikin Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS) cewa an fara tura saƙonnin imel ga waɗanda suka cike, domin zuwa mataki na gaba na daukar aiki.

Mataki na gaba zai kasance yiwuwar cike wasu takardun kan layi (online documentation).

1 Response to "Muhimmin Sako ga Wadanda Suka Cike Aiki a Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS)"

  1. Masha Allah Muna taya wadan da suka samu murna

    ReplyDelete