-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Yadda ake Tuwon Dawa

Yadda ake Tuwon Dawa

Yadda ake Tuwon Dawa 

Nikeken garin dawa


Kanwa


Ruwa


Yanda ake hadawa


Da farko zaa dora tukunyarki a wuta sai a sa ruwa daidai misali

Idan ya tafasa sai a debo garin dawa da aka tankade a sa ruwa sai a dama shi a zuba a kan tafasasshen ruwan.


Sai a saka mucciya a juya don kar ya yi gudaje. Sai a kawo ruwan kanwa kadan a zuba a  barshi yayi ta dahuwa.


Idan yayi sai a  tuka zaaga har yauki yake yi. Idan an kare  tukawa sai a rufe ya dan turara, zaa ji yana kamshi sai ki sauke ayi  malmala malmala.aci lafiya.


0 Response to "Yadda ake Tuwon Dawa"

Post a Comment