-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Yadda Ake Miyar ridi

Yadda Ake Miyar ridi

Yadda Ake Miyar ridi



1. Kantu (ridi)

2. Nama

3. ifi busashshe

4. Albasa

5. Attarugu

6. gwu or Alayyahu

7. Maggie

8. Salt

9. Thyme

10. Spices

11 Mai

Yadda Zaki Hada

Zaki tafasa namanki da seasoning da spices saiki soya kayan miyarki acikin mai saiki zuba namanki wanda kika tafasa ki sanya har da ruwan da kika tafasa naman acikin kayan miyar saiki sanya kifin ki busashshe bayan kin gyara shi da ridin ki bayan kin daka shi watau (kantu) wadda akeson yanwan shi yakai kamar  one cup saiki rufe tukunyar ki barshi ya dahu zuwa kamar 20 mnts saiki yanka ganyenki ki xuba ki barshi zuwa kamar 5mnts shikenan kin gama.


0 Response to "Yadda Ake Miyar ridi"

Post a Comment