-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Firar Masoya Kashi na Daya

Firar Masoya Kashi na Daya

Firar Masoya Kashi na Daya


[2/11, 2 PM] : Duk sunyi kyau idan kalli wannan na kalli wannan

[2/11, 2 PM] : Wlhy muryar ka tanada dadi sosai

[2/11, 2 PM] : I love you so much❤😘

[2/11, 2 PM] : Nama kasa me zance tun dazu sai kallon photo ki nake😊

[2/11, 2:00 PM] : Hope ur night was amazing 🤩 🥰

[2/11, 2:00 PM] : Yes baby nd u

[2/11, 2:00 PM] : Naki yafi nawa sau 100😊

[2/11, 2:00 PM] : Have a nice dream

[2/11, 2:00 PM] : Same to u my lov

[2/11, 2:00 PM] : Masha Allah

[2/11, 2:00 PM] : Ai ba gyalen da xaka  a mafarkina kaima kasani  Sai nawa 🙈

[2/11, 2:00 PM] : Kinyi mafarki na🥰

[2/11, 2:00 PM] : Gaskiya naji dadi

[2/11, 2:00 PM] : My night it was cool 😚😚

[2/11, 2:00 PM] : Ance Idan latecomer ya shigo cikin rayuwar budurwar ka Sai dai kaji Ana cewa daga tanbaya fa ingayamuku shikenan aka daura aure

[2/11, 2:00 PM] : Wanda yayi shekaru yana nema latecomer yabarshi da tagumi 😃😃😃

[2/11, 2:00 PM] : Dama ance aji tsoron latecomer ko 😃😃😃

[2/11, 2:00 PM] : Kennan nine latecomer😂

[2/11, 2:00 PM] : To waya sani tukun kila ko bayan ka akwai Wanda yafika uxuri ko 😀😃😃😄🤣

[2/11, 2:00 PM] : Amma dae da wahala a iya anshe maka budurwa da

[2/11, 2:00 PM] : Amma dae kasan latecomer sae yana Shan tsinuwa ko 😁😁

[2/11, 2:00 PM] : Ai bazata kamashi ba, don ta banza ce😂

[2/11, 2:00 PM] : Dama tun can ba rabonshi bace shiyasa

[2/11, 2:00 PM] : To na daena

[2/11, 2:00 PM] : Hahhh don Allah bari kayarmin da gaba

[2/11, 2:00 PM] : Fa*

[2/11, 2:00 PM] : Kana bawa mace hakkin ta na soyayya sosai ga alama

[2/11, 2:00 PM] : Meyasa kikace haka?

[2/11, 2:00 PM] : Don Allah ki daina zugani kada naga kamar hakane

[2/11, 2:00 PM] : Ko

[2/11, 2:00 PM] : Wlhy Allah haka ne ba abunda na fada a ciki da son xuciya

[2/11, 2:00 PM] : Bakajin xafin bata lokacin ka, bakajin xafin bata abunka ga kalamanka tamkar saukar xuma a halshe 😚 uwa uba ma xallar madarar xakin muryan ka 😚🥰🤭🙈

[2/11, 2:00 PM] : Hakan ya nunamin cewa gidanka xai xamemin tamkar aljanna

[2/11, 2:00 PM] : Kece hurun'en dake cikin aljarnar😘

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan nagode

[2/11, 2:00 PM] : Kanada aji asalin aji ma

[2/11, 2:00 PM] : Ai kin fini zaki murya shiyasa kika zautar dani kika rudar dani ba wani aji haka na gigice ban masan lokacin da nace Ina sonki ba🥰🥰🥰

[2/11, 2:00 PM] : Yadda kake daban da sauran maxa na tabbatar haka matarka xatayi daban da sauran mataye

[2/11, 2:00 PM] : Tun yaushe muke chart da Kai amma Bakayi maganar numbr na ba, tabbas Kai ba kamar sauran maxan duniya bane wlhy

[2/11, 2:00 PM] : Amma ai yanzu da zunciya ta aikoni ban masan na karba ba😂

[2/11, 2:00 PM] : Amma ai baiyi aiki a gurinki ba😊

[2/11, 2:00 PM] : Yayi for the first time kuma hakan ne yasa kayi nasarar mallakar xuciyata cikin yan mintina

[2/11, 2:00 PM] : Wlhy wannan maganar taka 💯 ☑️

[2/11, 2:00 PM] : Insha Allahu xan kasance haske, ni’ima, Rahma, Jin dadi tare da nutsuwa a cikin rayuwarka da xuri’arka baki daya

[2/11, 2:00 PM] : Wannan hakane shiyasa ma jiya na kasa bacci don nima kaina nasan nayi babban kamu

[2/11, 2:00 PM] : Tabbas haddai idan kece matar don na tabbatar kece zaki kara banbantani da sauran maza na dawo hayyacina

[2/11, 2:00 PM] : Dama koba komai aike rahma ce, don haka na tabbata zaki iya babyna🥰

[2/11, 2:00 PM] : Awwnnn🥰🥰

[2/11, 2:00 PM] : Kasan ni inason soyayya

[2/11, 2:00 PM] : Idan kabiyewa soyayya na baxakayi bacci ba

[2/11, 2:00 PM] : Kaje ka kwanta kayi bacci

[2/11, 2:00 PM] : Ina respecting soyayya kuma

[2/11, 2:00 PM] : Ni kuma ina sonki kinga ko dole na biye miki muyita soyayya🥰

[2/11, 2:00 PM] : Wlhy a gidanka ko karfe biyun dare katasheni kace inma tuwu da miya a Daren nan wlhy Allah Idan ba mutuwa tayimin gaggawa dae nayima kuma batare da bata raeba, Sabida matsayi nane yasa hakan ai akwae mata a duniya duka amma nice wadda xaka isarda bukatar ka agareni ako wanne irrin lokaci

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan rahamana

[2/11, 2:00 PM] : Wannan haka yake

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan rahamana

[2/11, 2:00 PM] : Ai muna tare bamu ma fara ba

[2/11, 2:00 PM] : Hakane!!!! Amma kasamu ka huta kayi baccin sosae

[2/11, 2:00 PM] : Bazan ma tadake don aiki a irin wannan lokaci ba matata indai kikaji na tabaki a irin wannan lokaci donki tashi to tabbas soyayya zamuyi badai aikin dazai gajiyarmin dake ba🥰

[2/11, 2:00 PM] : Ina kaunarka har ma bansan ta yarda halshena xai iya furta maka ba

[2/11, 2:00 PM] : Ga mama nan na tanbaya na wae lafiya kuwa Ramatu har yanxu Baki koma bacci ba ko bakida lafiya 😁😃😃🤣

[2/11, 2:00 PM] : Batasan kuwa wlhy banida lfy ba ciyon so yakama xuciyata 😀😀😀

[2/11, 2:00 PM] : Nasan zaki iya mar'atussaliha🥰

[2/11, 2:00 PM] : You’re always welcome kuwa a shirye nake da karbar bukatar ka cikin dadin Rae wlhy

[2/11, 2:00 PM] : Hahhh to muje mu kwanta😂

[2/11, 2:00 PM] : Byee

[2/11, 2:00 PM] : Nima haka Ina kaunarki sosai wlh

[2/11, 2:00 PM] : Tau 😁😁

[2/11, 2:00 PM] : I love you❤

[2/11, 2:00 PM] : Nagode rahamana😊

[2/11, 2:00 PM] : Ya naga Bakayi bacci ba

[2/11, 2:00 PM] : I love you more 💗

[2/11, 2:00 PM] : Byeee

[2/11, 2:00 PM] : Wanine ya kirani

[2/11, 2:00 PM] : Owk

[2/11, 2:00 PM] : Wlh nayi

[2/11, 2:00 PM] : Ga wankin kafar da akayimin yau

[2/11, 2:00 PM] : Ga alama dae baxaka samu kowa baccin nan ba

[2/11, 2:00 PM] : Inason na aureka na rayu da Kai

[2/11, 2:00 PM] : Sosae ma kuwa

[2/11, 2:00 PM] : Bayan Angama min gyaran Kai

[2/11, 2:00 PM] : Amma Ina  tsoro wlhy

[2/11, 2:00 PM] : Insha Allahu baxamu rabu ba

[2/11, 2:00 PM] : Aamma wlhy to be sincere Ina kaunar ka

[2/11, 2:00 PM] : Nima haka wlh

[2/11, 2:00 PM] : Me kike tsoro ne baby

[2/11, 2:00 PM] : Wlh nafi kaunarki🥰

[2/11, 2:00 PM] : In Shaa Allah🕺😊

[2/11, 2:00 PM] : Ki gaya masa kinyi miji

[2/11, 2:00 PM] : Kin dagamin da hankali

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan zanci gaba da cewa matana🥰🥰😘

[2/11, 2:00 PM] : Babyna kice yau zan kwana kallonki kenan, nagode sosai photo sunyi kyau💋💋💋💋

[2/11, 2:00 PM] : Ba komai ka kwantar da hankali ka don Allah

[2/11, 2:00 PM] : Awwnn🥰🥰 kyakkyawan mijina

[2/11, 2:00 PM] : Bazai kwanta ba sai kin zama tawa, na bude gyale🥰

[2/11, 2:00 PM] : Kwantar da hankali ka

[2/11, 2:00 PM] : Kaje ka kwanta

[2/11, 2:00 PM] : Have a nice dream

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan matana

[2/11, 2:00 PM] : I love u

[2/11, 2:00 PM] : Same to u

[2/11, 2:00 PM] : Ya kika tashi

[2/11, 2:00 PM] : Lfyqlau

[2/11, 2:00 PM] : Morning matana

[2/11, 2:00 PM] : Good morning saheeb

[2/11, 2:00 PM] : Love u more baby💋

[2/11, 2:00 PM] : Mijinki zai koma bacci

[2/11, 2:00 PM] : Ya sanyin nan

[2/11, 2:00 PM] : Ki kulamin da kanki

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan ya huta

[2/11, 2:00 PM] : To insha Allah xangayama mama surukinta na gaida ita

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan yar gaban goshin miji

[2/11, 2:00 PM] : Angama Ranka ya dade✊

[2/11, 2:00 PM] : Amma mijina yamin voice ko kadan ne naji muryarshi kafin yatafi

[2/11, 2:00 PM] : Ina gaida mama da kakana idan ta tahi

[2/11, 2:00 PM] : Inasonta haka

[2/11, 2:00 PM] : Allah sarki, ai indai kiranki ne bazaki takura ba😊

[2/11, 2:00 PM] : Baxaka daga bane ?

[2/11, 2:00 PM] : Inata so na kiraka kuma banaso inkira yaxamana nice natashi ka

[2/11, 2:00 PM] : Nima ai bacci natashi

[2/11, 2:00 PM] : Bari in tashi indanyi brush sai in kiraki

[2/11, 2:00 PM] : Gashi kuma kinwa kayan kyau

[2/11, 2:00 PM] : Ya fitarmin da kyaun matata sosai

[2/11, 2:00 PM] : Ni dae kadaga

[2/11, 2:00 PM] : Allah ko mijina 😚😚

[2/11, 2:00 PM] : Mai gidana nikadae

[2/11, 2:00 PM] : Don da kyaun ki suka sameki

[2/11, 2:00 PM] : Waton bama kayan suka min kyau ba ni ce nayi masu kyau 🤣🤣🤣

[2/11, 2:00 PM] : Don kece kika musu kyau basu suka miki ba

[2/11, 2:00 PM] : Mijina Barka da asuba

[2/11, 2:00 PM] : Maidakina🥰

[2/11, 2:00 PM] : I love you

[2/11, 2:00 PM] : Love you too darling💋

[2/11, 2:00 PM] : Natashi Lfyqlau

[2/11, 2:00 PM] : Barka dai mata da gari

[2/11, 2:00 PM] : Kana fasa min Kai

[2/11, 2:00 PM] : Ya kika tashi

[2/11, 2:00 PM] : Saheeb

[2/11, 2:00 PM] : No kin wuce haka ai

[2/11, 2:00 PM] : Na'am matana

[2/11, 2:00 PM] : Na'am

[2/11, 2:00 PM] : Saheeb

[2/11, 2:00 PM] : Wlh nina haka nake mugun sonki

[2/11, 2:00 PM] : So mai tsananin gskee wlhy

[2/11, 2:00 PM] : Dake nake kwana dake nake tashi dake nake yini

[2/11, 2:00 PM] : Ina sonka

[2/11, 2:00 PM] : Duk rayuwata ta chanza saboda ke

[2/11, 2:00 PM] : Saheeb wanne irrin canji fa

[2/11, 2:00 PM] : Canji na alkairi matana kullun cikin farinciki nake ta dalilinki, ina samun kulawarki idan zan kwanta haka ma daga na tashi na tashi da kulawarki😊

[2/11, 2:00 PM] : Wanda bai sameki ba yayi hasara

[2/11, 2:00 PM] : Keta dabance wlh

[2/11, 2:00 PM] : Haka kuma Kai na daban ne mijina

[2/11, 2:00 PM] : Cancantar ka tasa haka mijina

[2/11, 2:00 PM] : Insha Allah xan kasance sama hakan, Har’abada baxaka daina furta wannan kalmar ba nayi alkawali har ga Allah

[2/11, 2:00 PM] : Nagode da wannan karamcin matana

[2/11, 2:00 PM] : U already deserve more than this

[2/11, 2:00 PM] : Bakada bukatar godiya

[2/11, 2:00 PM] : Amen ya Allah

[2/11, 2:00 PM] : Masha Allah ya cika miki wannan matana🙏

[2/11, 2:00 PM] : Sai anjima

[2/11, 2:00 PM] : No matana yadda kikemin godiya ma yayi kadan, da akwai wata kalma wadda tafi godiya da ita zan fada

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan

[2/11, 2:00 PM] : Ina xuwa bari na shiga wanka nafito kasan 8 xanfita

[2/11, 2:00 PM] : Atashi lfy

[2/11, 2:00 PM] : Byee

[2/11, 2:00 PM] : Nima zanyi bacci

[2/11, 2:00 PM] : I love you❤😘🤟

[2/11, 2:00 PM] : Love you too

[2/11, 2:00 PM] : Lfyqlau ranka ya dade

[2/11, 2:00 PM] : Thnk u

[2/11, 2:00 PM] : Matana ya school

[2/11, 2:00 PM] : Mijina Ina Jin dadin yadda kake mu’amalantana wlhy

[2/11, 2:00 PM] : To Masha Allah sarauniyata

[2/11, 2:00 PM] : Dole ne matana tunda ina kaunarki😊

[2/11, 2:00 PM] : Eh haka ne

[2/11, 2:00 PM] : Xankira insha Allah

[2/11, 2:00 PM] : Uwar gida ran gida

[2/11, 2:00 PM] : Dafatar mijina yatashi lfy

[2/11, 2:00 PM] : To shikenan

[2/11, 2:00 PM] : Mai gida takobin daga

[2/11, 2:00 PM] : Masha Allah matata mai gyaran jiki ce😊🥰

0 Response to "Firar Masoya Kashi na Daya"

Post a Comment