-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Npower: an fara tura sakon WORKNATION N-POWER

Npower: an fara tura sakon WORKNATION N-POWER

Npower: an fara tura sakon WORKNATION N-POWER

Work Nation shiri ne na canzawa ga masu cin gajiyar Batch C1 Npower ta hanyar da za a horar da ƙwararrun masu cin gajiyar Batch C1 N-power kuma za a sake horar da su, da kuma haɗa su da damammaki a duk faɗin duniya waɗanda suka haɗa da Ayyukan Aiki da samun rancen kasuwanci.


Muna sanar da mutane cewa sabbin abubuwa masu kayatarwa sun shiga imel din mutanan da suke cikin shirin workNation .


Ana kira da mutane cewa su shiga cikin sakon da aka tura musu domin sabunta bayanai su 


💥Update your profile


💥Build and save your resume using our resume builder


💥Register for the Parkway Wallet for training sponsorship opportunitie


💥Register for the OGTL Academy access Software Engineering & Data Sciences training opportunities


💥Take our revamped assessments which will prepare you for job opportunities and match you with the right recruiters.

1 Response to "Npower: an fara tura sakon WORKNATION N-POWER"