Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
Vitalvida na daya daga cikin manyan kamfanomin e-commerce dake gudanar da kasuwanci a Nigeria musamman a Lagos. Vitalvida na kokarin wajan tabbatarda jin dadin abokan hulda domin kasuwanci mai dorewa, inda a yanzu haka suka bude shafin daukar ma'aikata ga matasa masu kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters.
Bagarori da aka bude:
Facebook Ads Expert at Vitalvida: As a Facebook
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603749
eCommerce Supply Chain and Operations Manager at VitalvidaRole & Responsibilities
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/599313
Content Creator (Content Direction) at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603748
Experienced eCommerce Customer Service Representative (Facebook) at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603744
Senior External Auditor (Remote) at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603750
Delivery and Payment Monitoring Officer (Payment Reconciliation) at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603747
Instagram Customer Care Representative at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603746
Senior Accountant (eCommerce, Retail FMCG) at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603738
Remote Customer Service Representative (WhatsApp) at Vitalvida
Form din Cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/603743
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata"
Post a Comment