-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daukar Ma'aikata a Jami'ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)

Daukar Ma'aikata a Jami'ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)

Daukar Ma'aikata a Jami'ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)

Nigerian University of Technology and Management (NUTM) wato Jami'ar Fasaha da Gudanarwa jami'a ce da aka kafa a Najeriya, domin samarda ingantaccen ilimin kimiyya, fasaha, injiniyanci, mathematics (STEM) da Management ga ɗalibai a matakin karatun digiri na daya, biyu da digiri na uku. 

 Ina masu bukutar aiki a jami'a. Jami'ar Nigerian University of Technology and Management (NUTM) a jiya talata ta fitarda sanarwar daukar sabin ma'aikata a jami'ar, inda a yanzu haka ana ci gaba da cikewa. Masu bukata ku biyomu anan zamuyi masu bayani dalla-dalla kan yadda zaku cike.

Dafarko mai cikewa ya sani C.V. ne kawai za'a tura zuwa email address na hukumar daukar ma'aikata ta jamiar, zamu ajiye email nasu a kasa. Mu sani cewa kafin mu tura CV namu mu tabbatar yan dayke da wadannan bayanai dake kesa:

 • Full Name (Surname, First name, Middle name)
 • Place and Date of Birth
 • Nationality
 • State of Origin/Local Government Area
 • Permanent Home Address
 • Correspondence Address (if different from Permanent Address)
 • Mobile Phone Number
 • Email address
 • Educational Institutions attended with dates.
 • Academic Qualifications and Distinctions obtained with dates.
 • Professional Qualification obtained with dates.
 • Work experience including full details of former and present posts.
 • Community service rendered (including dates and locations)
 • Full details of teaching and research experience
 • List of publications and dates where applicable
 • Honours / Awards
 • Membership of Professional Bodies
 • Extra-Curricular Activities
 • Names and addresses of three Referees.
 • Any other relevant information.

Ɓangarori da Zaku Iya Cikewa:

 • 1. Technology Assistant at NUTM
 • 2. Adjunct Faculty – Psychology at NUTM
 • 3. Adjunct Faculty – Physics at NUTM
 • 4. Adjunct Faculty – Mathematics at NUTM
 • 5. Adjunct Faculty – English Literature at NUTM
 • 6. Adjunct Faculty - Communications at NUTM
 • 7. Adjunct Faculty – Computer Science at NUTM
 • 8. Adjunct Faculty – Economics at NUTM
 • 9. Adjunct Faculty – English Language at NUTM
 • 10. Adjunct Faculty - Information Technology at NUTM
 • 11. Adjunct Faculty - Cyber Security at NUTM
 • 12. Assistant Lecturer - Senior Lecturer - Professor - Computer Science at NUTM
 • 13. Assistant Lecturer - Senior Lecturer - Professor - Cyber Security at NUTM
 • 14. Assistant Lecturer - Senior Lecturer - Professor - Information Technology at NUTM

Yadda Zaku Cike

Bayan tsara CV dake dauke da bayanan da ke sama, a tura C.Vn zuwa shafin email address kamar haka: hr@nutmng.org. sannan a wajan subject dake cikin email a bayyani bangarenda ake bukatar aiki.

Allah Yasa Mu Dace Baki Daya

1 Response to "Daukar Ma'aikata a Jami'ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)"