An Bude Shafin Daukar Sojojin Kasa
Tuesday, September 26, 2023
Comment
An Bude Shafin Daukar Sojojin Kasa
Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya litinin ta soma yin rijistar wadanda ke da sha'awar shiga aikin sojan kasa .
Za a soma rijistar ne daga ranar 25 ga watan September zuwa 2O ga October 2023, masu sha'awar shiga za su yi rijistar ne ta yanar gizo kamar haka; https://recruitment.army.mil.ng/darrr
0 Response to "An Bude Shafin Daukar Sojojin Kasa"
Post a Comment