-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Milliyan N90m ne za'a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training

Milliyan N90m ne za'a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training

Milliyan N90m ne za'a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training

Yadda zaka cika sabon tallafin daga MTN foundation, Meta da Microsoft 

MTN Nigeria

Kamfanin MTN Nigeria ta hannun MTN foundation zai bada tallafi na training dakuma kayan aiki koh kuɗi ga matasa a wasu daga cikin kasannan a wasu daga cikin jahohin Nigeria. Shirin na ICT and Business Skills Training phase 6 haɗin gwiwa ne tsakanin kamfanoni kamar su 

 • Microsoft 
 • Meta (Facebook) 
 • MTN foundation 

Wannan training za ayi shine tsawon wata biyar kuma a online za ayi shi sannan kamfanin MTN zatana tura muku data har kugama wannan training ɗin da aka shirya wanna mutun dubu uku zasuyi sannan acikin mutun dubu uku za a zaɓi mutun ɗari uku da sukafi kokari araba musu kayan aiki na kimanin million 90 

Kenan kowa zai samu kayan aiki na kimanin dubu ɗari uku 300k kenan amma faa wanda sukafi koƙari mutun ɗari uku 300 sune kaɗai zasu samu wannan daman 

Sharuɗan cika wannan shiri wato abunda ake da bukata sune

 • 1. Matashi daga shekara 18-35  
 • 2. Yakasance kanada kasuwancin da kakeyi wadda ya kasance yana aiki kar yayi kasa da shekara biyu 
 • 3. Yakasance kasuwancinka yana ɗaya daga cikin wannan jahohi 
 • Yobe, Niger, Kebbi, Ebonyi, Edo, Ekiti

Yadda zaka cike wannan shiri na ICT and Business Skills Training phase 6 shine 

 • Da farko kabi link ɗinnan ka shiga https://www.mtn.ng/mtnf-ict/ kana taɓawa zai kaika shafin MTN foundation saika kasa inka gama karanta zakaga inda aka rubuta click here to apply saika danna 
 • Kana danna zai kaika inda zaka fara cike wannan form ɗin saika fara cikewa amma ka tabbatarda kasa bayanai masu inganci da kuma email address mai amfani
 • Kana gama cikewa ka taɓa kan Next step zai kaika inda zakasa address naka dana kasuwancinka 
 • Shima kana gamawa ka taɓa kan Next zuwa mataki na gaba kenan 
 • Mataki nagaba bayanai akan kasuwancin ka da kake saika cike shi shima kasa bayanai na gaskiya a wurin 
 • Sai matakinna kusa dana ƙarshe shine abunda yasa kakeson yin wannan training ɗin saika zaɓa abunda yasa sannan ka danna kai Next 
 • Mataki na ƙarshe shine matakin karatu wanda zaka zaɓi matakin karatunka misali SSCE koh Degree dabsauransu 
 • Daganan saika taɓa kan Accept our terms and condition sai kai submit shikenan ka gama saika jira mataki na gaba za za a tuntuɓeka ta email koh lambar waya da kasa 

Allah ya bada sa a

Source: https://www.arewatech360.com.ng

1 Response to "Milliyan N90m ne za'a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training"

 1. *PATRONIZE MRS. BAMIDELE BLESSING ECOTECH FUELLESS GENERATOR*
  Ecotech Fuelless/Noiseless Generator Now Available In Nigeria, 6kva, 8kva, 12k 15kva. Call OR WHATSAPP::MRS. BAMIDELE BLESSING FOR MORE INFORMATION AND ENQUIRIES ON +2347049296661

  KVA’s AND PRICES:

  5KVA ₦100,000
  6KVA ₦130,000
  8KVA ₦160,000
  10KVA ₦200,000
  12KVA ₦240,000
  15KVA ₦300,000
  20KVA ₦380,000
  25KVA ₦450,000
  30KVA ₦500,000
  35KVA ₦610,000
  40KVA ₦720,000
  45KVA ₦800,000
  50KVA 1.2Million
  70KVA 1.6Million
  80KVA 1.8Million
  85KVA 2Million
  90KVA 2.3Million
  95KVA 2.6Million
  100KVA 3Millon
  150KVA 5Million
  200KVA 7.1Millon
  300KVA 9Millon
  450KKVA 12Million
  500KVA 15Millon
  AND MORE

  NOTE::WE MAKE DELIVERIES TO THE 36STATE IN NIGERIA DELIVERY OUTSIDE PLATEAU STATE REQUIRES A DEPOSIT UPFRONT PAYMENT BEFORE SHIPPING.

  Pay on delivery within plateau state Only.
  OFFICE ADDRESS:: 21 friesland road opp josephs college vom plateau state Jos.

  2years Guarantee and 7days return policy.

  *DESCRIPTIONS:*
  *This fuelless generator is a new source of power that is completely safe, free and efficient, the durability and design is Top notch. This generator, is unlike every other generator doesn't have an engine which consumes fuel/gas and makes noise. Instead of an engine, it has a DC motor battery which is powered by a 12volts 75Amps motor battery and recharges itself as its Operating. Like the 6Kva generator you can use to power your home, office or shop. You can use the following gadgets. 2 numbers of 1hp each Air conditioners, 1 refrigerator, Electric cooker, Microwave oven, TVs, and other regular home appliances Or the Equivalent. In order not to overuse and overheat the generator, its advised to be used within 20hours per day as to enable long lasting. This Amazing new technology was manufactured in Korea and assembled in Nigeria by a team of experts. with complete accessories and 2 year(s) Guarantee period. 100% tested and trusted.*

  1. No risk of running out of electrical power
  2. Two (2) years Guarantee
  3. No payment of bill on
  Call MRS BAMIDELE BLESSING 07049296661 for more Enquiries...

  ReplyDelete