-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa 'Kar'bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER.

CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa 'Kar'bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER.

CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa 'Kar'bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER. 

Akwai yiwuwar za,a fara turawa masu rabo INVITATION LETTER Daga gobe zuwa har ashiga training turoda wannan takarda ta INVITATION LETTER fuska biyu ce za,a iya tura maka a mazauninka name nema, zakuma a iya turawa wanda yake nemar maka.

Karkasa aranka goben zaka gani ko jibi sam ba haka bane, naka zai iya kasancewa sai nanda sati biyu ko uku wanima sai anshiga tarining. Training yayi nisa sannan za,a tura masa INVITATION LETTER yatafi zuwa abuja yin DOCUMENTATION. 

Idan Allah yasa anturo maka INVITATION LETTER ko megidanka antura masa yabaka, zakaje Abuja yin DOCUMENTATION. Kafin katafi zuwa Abuja ga satar amsa.

Zakayi kwafin takardunka dakacike aikin kowacce takarda wacce ta ha'da da takardar zama asalin 'dan karamar hukumarka da takardar haihuwa da katin dan 'kasa dakuma takardar firamre, sakandire dakuma takardar gabada sakandire idan kayi. Yadanganta da wanne mataki kacike aikin, kowacce takarda kayi kwafinta sau bakwai kafin kaje Abujan domin samun saukinka dakuma gujewa sauka daga layin yin DOCUMENTATION 'din.

Idan bakayi wannan dabarar ba saikaje wani matakin ace ai bakayi kwafinsu ba, kafin kaje kayi kwafi 'din wani ya maye gurbinka. Amaimakon kayi kwana hudu ko biyar kagama saikayi sati biyu ko uku baka gama ba sanadiyyar sauka daga layi.

Shawarar dazan baka kenan tazuwa DOCUMENTATION, kafin nan karka sake kazauna ai ni inada megidana dayake nema mini toh kasani bakaika'dai bane kunfi 5 wane 10 magana ake ta mutum 100 kuma ba lallai alfarmar daza'ayiwa megidan naka ya wuce 20. Basaina fayyace maka komaiba nema kake, kaje kadage da addu'a kuma ka kyautatawa Allah zato akan bukatarka zai biyamaka ita inhar lokaci yayi domin komai lokacine idan kaddararka tazo.

Ina maka fatan alkhairi, Allah yasa adace Allah yasa yazamo maka alheri anan duniya da lahira. Allah yabaka ikon kyautatawa A'umma yakareka.

3 Responses to "CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa 'Kar'bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER. "