-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Kwalin Masters, Degree, HND, Diploma, Sakandare: Cike Wannan Damar Daga Ma'aikatar NNPC Domin Samun Na Dogaro

NNPC ZATA HORAR DA MATASA KYAUTA !

Ga wanda yake son samun horo na musamman akan harkar Bututun Iskar Gas (musamman ma yanzu da zaa koma amfani da CNG) da sauran su, zai iya shiga don cikewa kyauta.

Tabbas aikin bututun iskar Gas na AKK da akeyi zai kawo mana haɓakar arziki ba kaɗan ba. Ina kira da Matasa da mu shiga mu cike don koyon wani abu sabo, kada sai an kammala aikin muga yan kudu suna tururuwa kuma muzo facebook muna ɓaɓatu cewa an cuce mu.

Mai Masters, Degree, HND, Diploma, Secondary kowa zai iya cikewa matukar bai wuce shekara 35 ba.

Za'a rufe nan da sati 2.

Allah ya bawa mai rabo sa'a.

Ka taimaka ka yaɗa ko wani zai amfana

www.nogicjqs.gov.ng/accounts/sign-up

Marubuci: Engr. Yusuf Da'awah

Allah Yada Mu Dace Baki Daya

1 Response to "Masu Kwalin Masters, Degree, HND, Diploma, Sakandare: Cike Wannan Damar Daga Ma'aikatar NNPC Domin Samun Na Dogaro"

  1. I want enter the recruitment for this job

    ReplyDelete