-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Dadi Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Stream C1 ko C2, Bayanin Biya, Gyaran Muhimman Bayanai

Labari Mai Dadi Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Stream C1 ko C2, Bayanin Biya, Gyaran Muhimman Bayanai

Labari Mai Dadi Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Stream C1 ko C2, Bayanin Biya, Gyaran Muhimman Bayanai

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu www.haskenews.com.ng mai albarka acikin wannan kasidar tamu ta yau zamu kawo maku sabuwar sanarwa da hukumar  Npower ko MASIMS da suka fitar kwannan. Dafarko shin kana daya daga cikin masu cin gajiyar shirin Npower na Stream C1 ko C2 ? idan amsar "EH" to tabbas wannan sakon ko kasidar nada matukar mahimmanci a wajanka. Hukumar Npower ta fitarda sanarwa da duk masu cin gajiyar shirin da hanzarta shiga shafin addireshinsu mai taken https://ssp.nasims.gov.ng/ domin sabunta muhimman bayanansu acikin shafin. Batare sa cikaku da dogon zance ba zamu kawo maku bayanin nasu acikin harshen turanci. Duba bayanin a kasa

ATTENTION: Npower Batch C Beneficiaries,

Please note, the functionality of Nasims Self Service portal is fully back, and payment information for both streams have been updated.

You can now access the self service portal with ease without any challenge. All issues associated with the transition process has been resolved upon completion.

You're by this post advised to update your information as some details are missing after the transition/migration process to keep your status on the programme validated.

Thank you.

Ga masu fuskantar matsala ko tambaya zasu iya rubuta matsalar tasu a comment section domin amsa masu matsalolinsu ko tambayoyinsu. Allah yasa mu dace baki baya

4 Responses to "Labari Mai Dadi Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Stream C1 ko C2, Bayanin Biya, Gyaran Muhimman Bayanai"

 1. Assalamu alaikum barka da dare,suna Yusif Rabiu tambayata shine nayi updating Amma asunana na NIN yusuf ne BVN Kuma yusif Amma nayi updating ya nuna min successful tun last time, harma anbiya wayanda mukayi dasu nikuma har yanzu shiru shin ko akwai matsala ne?,nagode.

  ReplyDelete
 2. Assalamu Alaikukum, Sunana Suleiman Nitambayata itace meyasa wurin Verify Account Number waya batashiga Koma Anan gurin kawai ake iya update kamar yadda sunka bukaci ayi Nagode

  ReplyDelete
 3. Maganar Gaskiya Shine Npower basu bada kowache irin dama ba domin yin Updating kokuma verification idan akwai buqatar Karin bayani a garzaya shafin Npower na Facebook Wanda yakeda blue tick ajikinsa.

  ReplyDelete
 4. Slm sunana adamu yusuf tambayata itace naga akan dashboard din yacanza ya koma applican daga beneficiary , allah ya daukaka haske news,nagode.

  ReplyDelete