-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya

kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya

kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya

barka da safiya masoyina, ina fatan samun nasara aduk yininka nayau da abinda kake nema na Alkahiri, Allah yabada Sa a kalbina, ina  sonka fiye da yadda  kalmonina zasu kwatanta haka arubuce , daza a hanani ci da sha sanan aimin alfarmar jin muryanka da nafi Kowa gata aduniya masoyina,ka zama mutum na musamman acikin mutane na mussaman ka shiga zuciyata ka zauna ta yadda bazan iya mantawa dakaiba hubbyna hakika Kaine kazamomin jagora aduka ganina,domin kuwa kazamo wani bangare daga  jikina Wanda idan babukai to bani , Kaine hasken futalata mai haskaka dukkan abinda ya shigemin gaba, ayanzu haka sonkane  yake min yawo  ajinin jikina  tamkar yadda ruwa yake yawo akorama

0 Response to "kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya"

Post a Comment