-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N-Power (C1 Ko C2) Karanta Wannan

Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N-Power (C1 Ko C2) Karanta Wannan

Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N-Power (C1 Ko C2) Karanta Wannan

Abubuwan da zamu iya fahimta daga tattaunawar akayi da Nasimsng yau da safe...

1) Sakamakon sabuwar gwamnati, npower har yanzu bata sami amincewar kudin da za'a biya masu cin gajiyar ba. don haka biyanwatannin Janairu, Fabrairu, Maris, Afrilu, Mayu da Yuni ba a san lokacin biyan ba.

2) Cigaba da shirin npower ya dogara da amincewar sabon shugaban kasa.

3) Batch C1 da har yanzu ba su karɓi biyan karin wata uku ba, za'a biya su.

4) Shirin Npower batch C1 ya ƙare a hukumance tuntuni.

5) Biyan backlogs yana gudana ga batch C2 a hankali.

6) Karin biyan kuɗin watanni 3 na C1 kyauta ce ta  nexit package.

1 Response to "Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N-Power (C1 Ko C2) Karanta Wannan"