-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cike Tallafin Karatu mai taken "Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola"

Cike Tallafin Karatu mai taken "Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola"

Cike Tallafin Karatu mai taken "Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola"

Muna ƙira ga ɗaliban jihar Adamawa a duk inda suke da su hanzarta su cike fom ɗin neman tallafin karatu da gwamnatin jahar zata bada.

Yau 3 ga qatan Yuli za'a fara cikewa a shafin yanar gizo na ma'aukatar tallafin karatun (Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola) www.asstfy.ad.gov.ng kuma keuta ne.

Waɗan da zasu iya cikewa:👇🏽

1. 'Yan aji daya na University, College da Polytechnics.

2. 'Yan aji biyu, amma Direct Entry (DE) a jami'a.

Za'a fara cikewa yau 3 ga watan Yuli za'a kuma rufe 7 ga watan Agusta 2023 (3/7/2023 to 7/8/2023).

Allah ya bada sa'a.

Marubuci: Ahmed El-rufa'i Idris

0 Response to "Cike Tallafin Karatu mai taken "Adamawa State Scholarship Trust Fund Yola""

Post a Comment