-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Biyan Bashi: Labari Marar Daɗi ga Waɗanda Sukaci Bashin Non interest loan AGSMEIS Non interest loan house hold, Non interest loan SME, TCF house hold, TCF AGSMEIS da kuma TCF SME

Kamar dai yadda aka sani bankin bada bashi na nirsal microfinance bank wanda suke bada tallafi na bashi kala kala aciki akwai wasu kamar haka 

  • Non interest loan AGSMEIS
  • Non interest loan house hold 
  • Non interest loan SME 
  • TCF house hold 
  • TCF AGSMEIS 
  • TCF SME 

Dadai sauransu toh duk wanda suka samu wannan bashi dama tun tuni bankin yafitarda cewa za a fara biyaan wannan kudin ta hanyar turawa duk wani wadda yaci wannan bashin bude masa account a bankin na Nirsal microfinance bank wanda ta cikin wannan account dinne zaina biyan kudin sa zaije yasah kudi koh POS ko transfer ko kuma yaje bankin yasah kudi a wannan account din 

Kuma bawai atake zaka biya kudin da kaci a a da kadan kadan zakana biya harka biya dukka kudin da akebinka 

Yadda zaka dubah repayment schedule naka shine 

Kashiga https://www.nmfb.com.ng/repayment-schedule kana shiga zai budema wuri kamar haka inda zakasaBVN naka ko kuma account number da suka budema na Nirsal microfinance bank kana sawa zasuja naira ashirin acikin account dinka 

Daga nan zasu nunama repayment schedule naka saikayi download nashi kaga yadda zaka biya kudin da sauran bayanai dalla dalla

ALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Biyan Bashi: Labari Marar Daɗi ga Waɗanda Sukaci Bashin Non interest loan AGSMEIS Non interest loan house hold, Non interest loan SME, TCF house hold, TCF AGSMEIS da kuma TCF SME "

Post a Comment