Hausa Updates FRSC Sun fara Fitarda Gayyata zuwa Physical Screening By Abubakar Abdullahi Monday, May 15, 2023 Comment FRSC Sun fara Fitarda Gayyata zuwa Physical ScreeningHukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) ta tura zuwan gayyata zuwa Physical Screening ga mutanan da suka nuna sha'awar su ta neman aikin FRSC .Allah ya baku nasara ga mutanan da suka nema
0 Response to "FRSC Sun fara Fitarda Gayyata zuwa Physical Screening"
Post a Comment