-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Dama a Kamfanin TIIDELab Fellowship Cohort 5

Dama a Kamfanin TIIDELab Fellowship Cohort 5

Dama a Kamfanin TIIDELab Fellowship Cohort 5

Haɗin gwiwar kamfaninnikane a Abuja suke neman matasan dake buƙatar horo a fagen kimiyya da fasahar na'ura mai ƙwaƙwalwa. 

Ance min kyauta ne, kuma har ɗan na goro za'a bawa mai karɓar horon idan ya samu karɓuwa (ban tabbatar ba).

Duk bayanin da ake buƙata akwai a rubuce. 

Domin neman gurbin horon kuma abi wannan sarƙar; https://application.tiidelab.com/

Wannan babbar dama ce!

0 Response to "Dama a Kamfanin TIIDELab Fellowship Cohort 5"

Post a Comment