-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Fara Tura Kuɗin Tallafin Shirin Government enterprise and empowerment program GEEP 2.0

An Fara Tura Kuɗin Tallafin Shirin Government enterprise and empowerment program GEEP 2.0

An Fara Tura Kuɗin Tallafin Shirin Government enterprise and empowerment program GEEP 2.0 

Shirin Government enterprise and empowerment program GEEP 2.0 shirine da ake bada tallafin bashin kuɗi marar ruwa wanda bashinda ba interest akai kona kobo wanda ke karkashin Federal Ministry of humanitarian Affairs disaster management and social development wata hon. Sadiya faruq ke jagoranta 

Inba a mantaba dai ansake bada daman cime wanna shirinne kanakin da yawuce inda yanzu haka sukafara approved harma da tura kuɗin gawanda suka samu wannan shirin ɗin 

Yadda zaka gane koh kasamu wannan shirin 

Ga duk wanda yasamu wannan shirin zai samu saƙo daga bankin access bank mafi yawanci an buɗe musu account da wannan bankin sannan zaiga Approval message wato saƙon cewa yasamu daman shiga wannan shirin daga baya sainyaga kuɗin a cikin account nashi da bankin suka buɗemai 

Basaikaje banki ka buɗe account bah suda kansu zasu buɗema wannan abun batareda kasha wahala  

Kuma haryanzu ana kan cike wannan tsarin bawai an gama bane don haka inbakaji sakobah saika jira inkuma baka cikaba sai kanemi enumerators su cikema koh kaje secteria na local government area ɗinka su cikema kyauta 

https://geep.ng

0 Response to "An Fara Tura Kuɗin Tallafin Shirin Government enterprise and empowerment program GEEP 2.0"

Post a Comment