Hukumar kidayar jama'a ta sanar da cewa duk wanda APPLICATIONS STATUS dinsa yake APPROVED shine ya cancanta zuwa halantar horarwa
Saturday, March 25, 2023
2 Comments
Hukumar kidayar jama'a ta sanar da cewa duk wanda APPLICATIONS STATUS dinsa yake APPROVED shine ya cancanta zuwa halantar horarwa .
Muna kara taya murna ga wanda suka samu APPROVED in Sha Allahu da yardar Allah babu wani Abu da zai hana su cin gajiyar shirin nan mutukar enumerator ko Supervisor mutum ya nema sannan ya saka Email address dinsa daidai babu wata matsala yayi registration complete Application Status dinsa tsoho ne.
Aikin kidayar jama'a nan muna kyakyawan zato ga mutanan da suka nema aka yi musu approved in Sha Allahu zaa dara da iznin Allah
Pls sir if they did not add my acout nmber can you go to training ??
ReplyDeleteHajara muhammad Shattima
ReplyDelete