-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Sakandare

Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Sakandare

Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Sakandare

Kamar yadda mukace muku insha Allah idan an buɗe portal zamu kawo muku yadda zaku cika toh insha Allah ga bayani kamar haka. Anan zamu kawo maku bayani ne kan yadda za'a cike aikin da takardar Sakandare

Ga matakan aiki da akedasu (position) ga masu takardar Sakandare

Category C ASSISTANT CADRE

I. Immigration Assistant iii compass shikuma idan kanada GCE koh NECO da sauransu wato wanda suka gama secondary school kuma sukeda credit guda huɗu 4 kada ya wuce zama biyu 

II. Immigration Assistant iii conpass o3 shikuma wannan shine na masu trade certificate a driving koh mechanic kuma suma ya kasance sun gama secondary school wato SSCE 

Yadda Zaku Gabatarda Aikace-aikace-aikacenku

Mataki Na 1: Latsa nan https://www.cdcfib.career/

Mataki Na 2: Nemi inda aka rubuta "Apply Here" ya kin ka latsashi

Mataki Na 3: Shigarda wadannan bayanan domin bude form

            First name *

            Middle name

            Last name *

            Position you are applying for *

            E-mail *

            Phone number *

            Password *

            Confirm Password *

Toh saika ɗau Application code ɗin naka koda network ya baka problem zaka dawo ka cike abunka


0 Response to "Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Sakandare"

Post a Comment