Sauke Sunayen Wadanda Suka yi Nasarar Samun Aiki a Hukumar Kwastam ta Najeriya, Hukumar Tayi Kira da su Halarta Domin Karbar Appointment Letter Dakuma Documentation
Sauke Sunayen Wadanda Suka yi Nasarar Samun Aiki a Hukumar Kwastam ta Najeriya, Hukumar Tayi Kira da su Halarta Domin Karbar Appointment Letter Dakuma Documentation
Bayan tantancewa da hukumar ta gudanar tsakanin ranar Talata 4 zuwa Asabar 14 ga watan Oktoba 2022 a NCS Command and Staff College, Gwagwalada kuma bayan cika sharuddan zabar, ana kira ga Waɗanda suka ga sunansu dasu halarta a Nigeria Customs Service Establishment Unit, Old Federal Secretariat, Garki, Abuja domin karbar Appointment Letters dinsu dakuma yin Documentation.
Wadanda sunansu ya fito subi tsarin da ke a kasa dakuma ranarda zasu karbi Appointment letter nasu.
LEVEL DATE OF DOCUMENTATION
CONSOL 8 16 Zuwa 21 JANUARY, 2023
CONSOL 6 23 Zuwa 28 JANUARY, 2023
CONSOL 3 & 4. 30 JANAUARY Zuwa 4 FEBRUARY 2023
Abubuwanda zasu gabatarda yayin karbar Appointment Letter
- 1. Original plus four (4) photocopies of your Certificate.
- 2. Original plus four (4) photocopies of your Testimonial.
- 3. Original Birth Certificate or Age Declaration plus four (4) photocopies.
- 4. Marriage Certificate or Declaration plus four (4) photocopies (where applicable).
- 5. Four (4) passport sized photographs.
- 6. Original plus four (4) photocopies of NYSC Discharge Certificate.
- 7. Means of identification (used during screening).
Tsabi tsarin da ka cike domin sauke sunayen
Domin karin haske zaku iya ziyartar shafin yanar gizo na Nigerian Custom Portal
0 Response to "Sauke Sunayen Wadanda Suka yi Nasarar Samun Aiki a Hukumar Kwastam ta Najeriya, Hukumar Tayi Kira da su Halarta Domin Karbar Appointment Letter Dakuma Documentation"
Post a Comment