-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yanzu-Yanzu Shafin Cike Aiki a Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya NSCDC ya Fara Aiki

Yanzu-Yanzu Shafin Cike Aiki a Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya NSCDC ya Fara Aiki

Yanzu-Yanzu Shafin Cike Aiki a Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya NSCDC ya Fara Aiki

Hukumar mutane dubu biyar 5,000 ne gwamnatin tarayya ta bayar da umarni a dauka domin shiga aikin hukumar tsaron farin kaya ta najeriya NSCDC. 

Mukaman da za'a Dauka sun hadada Corps Assistance (CAII), Corps Assistance (CAIII), Inspector Cade,, inspector Ic compass 07 dasauransu

A yanzu haka shafin na hukumar farin kaya ta civil defence na ci gaba da sun dunbin maziyarta domin cike aiki ku biyomu anan zamu kawo maka bayani dalla-dalla kan yadda zaku cike aikin

Abubuwan da ake bukata don daukan aikin Civil Defence na 2022 

(Maza) - 1.68m Tsawo 

(Mata) - 1.65m Tsawo

Shekara - 18-30

https://www.cdcfib.career/

Yadda Zaku Cike

Domin cike aiki a hukumar yi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa

https://www.cdcfib.career/

0 Response to "Yanzu-Yanzu Shafin Cike Aiki a Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya NSCDC ya Fara Aiki"

Post a Comment