-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ana Neman Masu Shara da Goge-Goge Akamfanin Work Dey HR Services[Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month]

Ana Neman Masu Shara da Goge-Goge Akamfanin Work Dey HR Services[Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month]

Ana Neman Masu Shara da Goge-Goge Akamfanin Work Dey HR Services[Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month]

Work Dey HR Services kamfani ne mai ba da shawara kan Zamantakewa, Kasuwanci, Karatu, Al'amurran Yau-da-Gobe, da dai sauransu, kamfanin nada mazauni ne a abuja birnin tarayya.

Kamfanin na neman masu shara da goge-goge.

Abubuwanda Ake Bukata

  • Takardar OND , Secondary School (SSCE)
  • Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month
  • Kasance mai tsafta
  • Kasance mai iya yin Decoration
  • Kasance mai da'a

Yadda Zaku Cike

Masu shawar cike wannan aikin suyi amfani da shafin yanar gizo-gizo dake a kasa domin cikewa

https://www.myjobmag.com/job-application/467001

1 Response to "Ana Neman Masu Shara da Goge-Goge Akamfanin Work Dey HR Services[Albashi: ₦30,000 - ₦50,000/month]"