-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Cike Aikin NPC

Yadda Zaku Cike Aikin NPC

Yadda Zaku Cike Aikin NPC 

Ma'aikatar kidaya da kididdiga ta Kasa wato National Population Commission (NPC) zata rufe yanar gizon daukar ma'aikatan Wucin Gadi wato (AD HOC STAFF) na wani takaitaccen lokaci domin shirye-shiryen ta na cikin Hukumar da zata gudanar a ranar 7th ga wannan wata da muke ciki na November, kunga kuna da kwanaki 2 anan gaba wato ranar Monday 12:00AM tsakiyar dare (MIDNIGHT) sashin daukar ma'aikatan zai rufe, Sa'annan zata sake bude tashar a ranar 13th ga wannan wata domin cigaba da daukar ma'aikatan na Wucin Gadi.

A don haka muke tunatar da mutane su kammala takardun neman wannan aiki da suka fara nema wato (APPLICATION). Wadanda kuma basu fara nema ba su hanzarta domin samun wannan dama.

Muna kara karfafa ma mutane gwiwa akan cewa da kowa insha Allah zai samu shiga idan yayi hakuri Sa'annan yabi duka dokokin su, Masu COMPLAINT akan network suyi hakuri su rika gwadawa lokaci bayan lokaci, saboda mutane da yawa ke kokarin shiga wannan aiki a duk fadin NIGERIA.

How To Apply

Domin Cikewa Latsa nan

http://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng


0 Response to "Yadda Zaku Cike Aikin NPC"

Post a Comment