-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa

Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa

Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa 

Yanzu Haka Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fara Tura Sako Zuwa Ga Mutanen Da Suka Nemi Aiki Acikin Rundunar Ta Sojojin Ruwa Wato NAVY 

Sakon Yana Dauke Sanarwar Zabar Mutanen Da Sukayi Nasara Sunansu Ya Fito A Shortlisted  Tare Da Bayyana Ranar Da Za'ayi Jarabawa Hadi Da Gwajin Lafiya Na Masu Neman Aikin Navy Kowa Zaije Training Center Da Zaba Alokacin Da Yake Cikin Form Domin Yin Aptitude Test Dinsa Achan 

Ranar Da Za'ayi Aptitude Test Itace 

ASSABAR :- 08/10/2022

Sauke Sunay

Idan kana daya daga cikin wadanda suka cike aiki a rundunar sojojin ruwa to latsa kasa domin sauke sunayen wadanda sukayi nasara domin rubuta jarabawar CBT.

Sauke Sunayen Anan

Munayima Kowa Fatan Alkhairi

0 Response to "Rundunar Sojojin Ruwa Ta Fitarda Sunaye - Sauke Sunayen Domin Dubawa"

Post a Comment