-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaki Mallaki Mijinki a Saukake

Yadda Zaki Mallaki Mijinki a Saukake

Yadda Zaki Mallaki Mijinki a Saukake

Akwai hanyoyi da dama wadanda mace zata bi domin mallakar mijinta a saukake ba tare da Tasha wahala b ko neman taimako a gurin wani malami ko boka kadan daga cikinsu gasunan Kamar haka:

1- zakiyi iya samun kan Mijinki ko mallakar shi ta hanyar faranta masa a duk lokacin da yashigo a gdansa , ma'ana anan shine  yaji cewa duk wani bacin rai ko damuwa dake tare dashi sun gushe. Ta wannan haryar ma kadai idan kika bi Zaki iya mallakarshi.

2- idan ya zamanto cewa kina bawa Mijinki hakkinshi na aure a koda yaushe idan ya bukaceki tor wannan shima Zaki Sami damar mallakarshi. Abin nufi anan shine ki zamanto mai gamsar dashi a koda yaushe a lokacin kwanciya  ya gamsu 100💯 a gurin ki hakan ma yna sa ki mallake miji gabadaya .

3- kyautatawa masa da kuma kyautatawa mafaifansa da kuma yan uwansa koma nace danginsa gabaki daya. Idan mace ta kasance mai kyautatawa mijinta  tor zata samu kan mijinta idan akace kyautatawa wa ba wai dole sai kyautar wani abu dazaki dauka ki bashi b aa murmushinki a gareshi ma kyautatawa ce biyayya a gareshi ma kyautatawa ce  sannan nuna kulawa ga yan uwanshi kyautatawa ce a gareshi.

4- Kulawa da 'yan 'yan shi da kuma dukiyarshi  idan kin kasance ke mace mai Kulawa ce da 'yayanki da dukiyar Mijinki hakan zai sanya yaji Dadi a ranshi ya dinga yimiki duk abunda kikeso b tare da ma kin tambaya b zakiji mutane na fadin ai duk ta mallake shi Kila ma magani take mishi da zarar tace abu jikinshi na rawa after all Basu san abinda kike masa b na faranta masa.

5-  Girma ma mijinki da sanin mutuncinshi yna sa ki mallake shi mallaka ta har abada...shi miji yanason ana ganin girmanshi da mutuncin sa ko a gida ko a waje  so idan kina mutuntashi zaiji Dadi a ransa ya rika kyautatawa miki a koda yaushe.

0 Response to "Yadda Zaki Mallaki Mijinki a Saukake"

Post a Comment